iqna

IQNA

Sarauniyar Saba
Surorin Kur'ani (27)
Sulaiman shi ne kadai annabin da ya ke da mukamin sarki kuma baya ga ilimi da dukiyar da yake da shi, yana da iya magana da dabbobi kuma halittu da yawa suna karkashin ikonsa da shugabancinsa. Don haka ne ya ke da runduna masu yawan gaske da suka hada da mutane da aljanu, wadanda suka kawo wa Suleiman karfi mai ban mamaki.
Lambar Labari: 3487731    Ranar Watsawa : 2022/08/22